A+ R A-
19 August 2019

Labaran Duniyar Musulmi

Kame Jirgin Dakon Man Iran Da Birtaniyya Ta Yi Da Hatsarin Da Ke Cikin Hakan

Written By Muhd Awwal Bauchi on Monday, 08 July 2019 06:53
Kame Jirgin Dakon Man Iran Da Birtaniyya Ta Yi Da Hatsarin Da Ke Cikin Hakan

Bayanai na kara fitowa dangane da dalilan da suka sanya Birtaniyya kame jirgin ruwan dakon man kasar Iran (Grace 1) a mashigar ruwan yankin Gibraltar (Jabal Tariq) a ranar Alhamis...

Kada Kugen Yakin Amurka Kan Iran….Reshe Na Nema Ya Juye Da Mujiya

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 25 May 2019 15:27
Kada Kugen Yakin Amurka Kan Iran….Reshe Na Nema Ya Juye Da Mujiya

Cikin ‘yan kwanakin nan, hasashe da bayanan da masana suke ci gaba da yi dangane da irin halin damuwa da rashin tabbas din da gwamnatin Amurka take ciki dangane da...

Kada Kugen Yakin Trump Kan Iran: Dan Da Ya Hana Uwarsa Barci…..

Written By Muhd Awwal Bauchi on Wednesday, 22 May 2019 15:52
Kada Kugen Yakin Trump Kan Iran: Dan Da Ya Hana Uwarsa Barci…..

Alamu dai suna kara tabbatar da cewa kugen yakin da shugaban Amurka Donald Trump ya fara kadawa a kan Iran da wuya ya kai labari, don kuwa a halin yanzu...

Dakarun Yemen Sun kai Hare-Haren Mayar Da Martani Kan Sansanin Makaman Saudiyya A Najran

Written By Muhd Awwal Bauchi on Tuesday, 21 May 2019 10:38
Dakarun Yemen Sun kai Hare-Haren Mayar Da Martani Kan Sansanin Makaman Saudiyya A Najran

Sojojin kasar Yemen, karkashin jagorancin dakarun kungiyar Ansarullah ta ‘yan Houthi, sun kaddamar da wani hari da jirgin sama mara matuki kan wani sansanin adana makamai na kasar Saudiyya da...

Daya Daga Cikin Bala'oin Da Suka Fada Wa Duniyar Musulmi

Written By Muhd Awwal Bauchi on Thursday, 17 January 2019 07:15
Daya Daga Cikin Bala'oin Da Suka Fada Wa Duniyar Musulmi

Daya daga cikin manyan matsalolin da duniyar musulmi take fuskanta shi ne kokarin samar da halacci ga wani lamari, wanda rashin dacewarsa ya fito fili karara, don kawai a kare...

'Isra'ila' Da Hare-Haren 'Dakarun Gwagwarmayar' Kan Yankin Golan Na Siriya

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 13 May 2018 17:34
'Isra'ila' Da Hare-Haren 'Dakarun Gwagwarmayar' Kan Yankin Golan Na Siriya

Haramtacciyar kasar Isra'ila dai tun da jimawa, alal akalla bayan harin sojin da suka kai kan sansanin sojin sama na T-4 da ke garin Homs na kasar Siriya da yayi...

Kungiyoyin Takfiriyya Da Hidimarsu Ga H.K. Isra'ila

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 27 January 2018 14:15
Kungiyoyin Takfiriyya Da Hidimarsu Ga H.K. Isra'ila

Cikin 'yan kwanakin nan dai kafafen watsa labarai daban-daban suna ci gaba da karin bayani dangane da sabuwar alaka da aiki tare da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyoyin...

Hannun Amurka Cikin Fitinar Da Ke Faruwa A Kasar Iran A Halin Yanzu.

Written By Muhd Awwal Bauchi on Tuesday, 02 January 2018 04:59
Hannun Amurka Cikin Fitinar Da Ke Faruwa A Kasar Iran A Halin Yanzu.

Cikin 'yan kwanakin nan wasu garuruwan kasar Iran sun fuskanci jerin gwano na nuna rashin amincewa da matsaloli na tattalin arziki, tsadar kayayyaki da kuma rashin sanya ido sosai da...

Labaran Maraja'ai (h)

Ayatullah Sistani Ya Ki Amincewa A Fita Waje Da Matarsa Don Shan Magani

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 26 May 2019 13:12
Ayatullah Sistani Ya Ki Amincewa A Fita Waje Da Matarsa Don Shan Magani

Wasu majiyoyi na kusa da babban marja’in duniyar Shi’a a kasar Iraki, Ayatullah Sayyid Ali Sistani, sun bayyana cewar Ayatullahi Sistanin ya ki amincewa da...

Ayat. M. Shirazi: Akidar Takfiriyya Ta Shafa Wa Musulunci Kashin Kaji A Lokacin ...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 23 November 2014 19:00
Ayat. M. Shirazi: Akidar Takfiriyya Ta Shafa Wa Musulunci Kashin Kaji A Lokacin ...

Ayatullah al-Uzma Sheikh Nasir Makarem Shirazi, daya daga cikin manyan maraja’an duniyar Shi’a da ke birnin Qum na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar...

Sakon Ayatullah Makarem Shirazi Ga Paparoma Francis, Shugaban Mabiya Darikar Kat...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 16 November 2014 13:22
Sakon Ayatullah Makarem Shirazi Ga Paparoma Francis, Shugaban Mabiya Darikar Kat...

Mai Girma Paparoma Francis – Shugaban ‘Yan Darikar Katolika Ta Duniya Bayan sallama da gaisuwa: A baya-bayan nan wasu jami’an fadar Vatican sun bukaci malaman duniyar musulmi...

Maraja’ai Da Malaman Addini Na Iran Sun Ja Kunnen Saudiyya Kan Zartar Da Hukumci...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:33
Maraja’ai Da Malaman Addini Na Iran Sun Ja Kunnen Saudiyya Kan Zartar Da Hukumci...

Manyan maraja’ai da sauran malaman addini na kasar Iran na ci gaba da tofin Allah tsine ga kasar Saudiyya dangane da hukuncin zalunci da wata...

Na’ibin Shugaba Majalisar Koli Ta ‘Yan Shi’an Labanon Ya Bukaci A Sako Sheikh a...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:29
Na’ibin Shugaba Majalisar Koli Ta ‘Yan Shi’an Labanon Ya Bukaci  A Sako Sheikh a...

Mataimakin shugaban majalisar koli ta ‘yan Shi’an kasar Labanon Sheikh Abdul’amir Qabalan ya kirayi malaman duniyar musulmi da su yunkura da kuma yin dukkanin abin...

Ayatullah Mudarrisi Yayi Kakkausar Suka Ga Hukumcin Zaluncin Da Saudiyya Ta Yank...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:25
Ayatullah Mudarrisi Yayi Kakkausar Suka Ga Hukumcin Zaluncin Da Saudiyya Ta Yank...

Ayatullah Sayyid Muhammad Taqi al-Mudarrisi, daya daga cikin maraja’an Shi’a da ke kasar Iraki yayi Allah wadai da hukuncin zaluncin da gwamnatin Saudiyya ta yanke...

Makaloli Na Siyasa (2)

Shafin Jagora Imam K...
Samun Labaranmu Ta H...
Shafin Elwahabiya
Nemo Mu A Facebook
Labaranmu Ta Google+