A+ R A-
01 July 2022

Bayani Kan Mutane Da Kungiyoyi Masu Taimakon Yahudawa A Duniya

Kamfanoni Kasuwanci da Masa'antu:

 

Sanannen abu ne cewa a kasashe daban-daban na duniya, akwai kamfanoni da wasu hamshakan masu kudi da jami'an gwamnatoci da suke taimakawa da dukkan abin da ya sawwaka gare su wajen ci gabantar da kungiyar yahudawa ta duniya gaba da daure musu gindi wajen ci gaba da ayyukan ta'addancin da suke yi wa kasashen musulmi musamman ma dai al'ummar Palastinu marasa kariya. Babu kokwanto cikin cewa idan da ba don irin wannan goyon baya ba, to da yahudawan ba su ci gaba da cin karensu babu babbaka ba akan wadannan al'ummomi.

Don haka abin da ke biye, wani adadi ne na kamfanoni na kudi, kasuwanci da masana'antu na kasa da kasa wadanda ko dai mallakan yahudawa ne ko kuma dai suna da bakin magana cikinsu. Mun samo sunayen wadannan kamfanoni ne dai cikin littafin nan da aka buga a shekarar 1998 mai suna "The Secret of Jews Lobby In The World".

Yana da kyau a fahimci cewa, saboda irin kiyaye sirri da yahudawan suke da shi wajen gudanar da ayyukansu, abu ne mai wahalan gaske ko kuma a ce abu ne da ba zai yiyu ba a iya gano dukkan sunayen kamfanoni da mutanen da suke da alaka da yahudawan duniya, don haka abin da kawai za mu kawo a nan bai wuce manya daga cikin kamfanonin da aka sansu da alaka da yahudawan ba. Ya kamata mu sake tunasar da mai karatu cewa ba wai dukkan kamfanoni da mutanen da za mu kawo sunayen nasu suka kasance yahudawa ba, face dai wasu ba yahudawa ba ne, sai dai kawai suna taimakawa yahudawan ne da kuma karfafa tattalin arzikinsu.

 

S/N

Sunan Kamfani

Kasa

Ayyukan Kamfanin

1

Air Borne

Amurka

Kamfani ne na jiragen sama da ke taimakawa kamfanin jiragen H.K. Isra'ila.

2

Apad Partner & Co.

Ingila

Kamfani ne na yahudawa da ya shahara wajen zuba jari a bangaren kere-kere a kasar Palastinu da aka mamaye, Turai da kuma Indiya.

3

Akua International

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukan da ya shafi ruwan sha da ke da tasirin gaske wajen ruwan da yahudawa suke amfani da shi a Tuddan Golan.

4

Balkan

…..

Kamfani ne na jiragen sama da ke karkashin kulawar kungiyar yahudawa ta Arkia.

5

Bennetton

Italiya

Kamfani ne na tufafi da ke rassa a matsugunan yahudawa da dama a kasar Palastinu da aka mamaye.

6

Carnibal

Amurka

Kamfani ne da ya shahara wajen ayyukan jigila ta ruwa da ke karkashin kulawan yahudawa.

7

Cash Conberters

Australiya

Kamfani ne na yahudawa da ya shahara wajen ba da bashi da ruwa (riba) da ke da rassa a kasashen Faransa, Italiya da Ingila.

8

Century

Jordan

Kamfani ne na yadi da ya sayi wani kamfanin yadi a kasar Palastinu da aka mamaye don amfanuwar yahudawa.

9

China Eastern

China (Sin)

Kamfani ne na jiragen sama da ke saye da amfani da jiragen saman da kamfanin jiragen saman H.K.Isra'ila ke kerawa.

10

City Bird

Belgium

Kamfani ne na jiragen sama da ke ba wa kamfanin CAL (kamfani ne na jiragen saman sufuri na Isra'ila) hayan jiragen sama.

11

Continental

Amurka

Kamfani ne na jiragen sama da ke da alhakin kula da wasu jiragen H.K.Isra'ila.

12

S Abiation Finoba

Amurka

Kamfani ne na zuba hannuwan jari.

13

Forti

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da aikinsa a bangaren sayar da jiragen sama da ke da alaka ta kut da kut da kamfanin kera jiragen sama na H.K. Isra'ila.

14

H.S.B.C

Ingila da Hongkong

Kungiya ce ta bankuna da suke da bankuna musamman a yankin Gabas ta Tsakiya da Kudu maso Gabashin Asiya.

15

Jetport

Kanada

Kamfani ne da ke wakiltar kamfanin jiragen sama na Galady.

16

Jet Blue

Amurka

Kamfani ne da daya daga cikin sanannun yahudawan duniya George Soros ya ke da hannun jari mai yawa a ciki.

17

Loews

Amurka

Kamfani ne na saka jari mallakan wasu yahudawa.

18

Mirelis Inberstrust

Swiss

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a fagen ayyukan banki mallakan wani balarabe.

19

Mosanto

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren ayyukan gona.

20

Nationwide Air

Afirka ta Kudu

Kamafani ne na harkokin jiragen sama da ke da alaka ta kut da kut da wani kamfanin jirage na H.K. Isra’ila.

21

North American Airlines

Amurka

Kamfani ne na harkokin jiragen sama da kamfanin jiragen sama na Isra’ila ke da hannun jari a ciki.

22

H.R.Atticus

Amurka da Ingila

Kamfani ne na sanya hannun jari.

23

Sal Oppenheim Jr & Com

Jamus da Ludembourg

Banki ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren jagorancin harkokin zuba jari.

24

Salomon

Faransa

Kamfani ne na kayayyakin wasanni karkashin kulawa kamfanin yahudawan nan na Adidas.

25

Salomon Smith Barney

Amurka

Kamfani ne na sanya hannuwan jari da ke aiki a bangaren kulla alakoki.

26

Tennenbaum

Amurka

Kamfani ne mallakan yahudawa da ke gudanar da ayyukansa a bangaren saka jari.

27

War Burg Pincus

Amurka

Kamfani ne na yahudawa da ke gudanar da ayyukansa a bangaren masana’antu.

28

World Airways

Amurka

Kamfani ne na jiragen sama da ke ba da hayan jiragensa ga kamfanin jiragen sama na H.K.Isra’ila.

 

Wadannan kadan kenan daga cikin kamfanonin sufuri da zirga-zirga da suka kasance mallaka ne na yahudawa ko kuma suna da alaka ta kut da kut da yahudawan.

 

Kamfanonin Kere-Kere da Komfuta:

 

Baya ga wadannan kamfanoni da muka ambata a sama, akwai kuma wasu kamfanonin da suke gudanar da ayyukansu a bangarorin kere-kere da harkokin na’ura mai kwakwalwa wadanda suke da muhimmancin gaske ga yahudawan, hakan kuwa saboda samar da sabbin na’urori na sadarwa da ake ta yi a bangare guda kuma ga irin tasirin gaske da wannan bangare yake da shi a fannin tattalin arziki.

Don haka ne masu kudin da hannayen jarin Haramtacciyar kasar Isra'ila, tun bayan kafa wannan haramtacciyar kasa suke ta kokari wajen ganin sun zuba jari da karfafa kansa ta yadda za su kasance sama da dukkan kasashen larabawa a wannan bangare. Daga cikin irin hanyoyin da suka bi wajen cimma hakan har da kokarin kafa kamfanoni da yawa a kasar Palastinu da suka mamaye ko kuma abin da ake kira Isra’ila a bangare guda kuma suka ci gaba da kai gwauro su kai mari wajen ganin ba a bari kasashen larabawa sun sami damar kafa irin wadannan kamfanoni a kasashensu ba, idan ma har an kafa din, to za ka same su suna karkashin wani irin tasiri na yahudawan ko mai kashinsa kuwa.

Baya ga hakan kuma, akwai wasu hanyoyin da yahudawan suke bi wajen ganin larabawan ba su samu ci gaba a wannan bangare ba. Daga cikin irin wadannan hanyoyi kuwa har da kashe kwararru da masanan kasashen larabawa ko kuma masanan da suke taimaka musu wajen cimma samun ci gaba a bangaren kere-kere. Abu na biyu kuma shi ne matsin lamba da hana kasashe da gwamnatocin hana zuba jari a kasashen larabawan. Abu na uku kuma shi ne barazana da harin soji akan irin wadannan kamfanoni da masana’antu na larabawa misali irin harin da suka kai cibiyar makamashin nukiliyya ta Iraki.

Cikin ‘yan shekarun nan ma an sami wasu kamfanonin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka kera kayayyakin bukatuwan yau da kullum na al’umma da shigar da su kasashen larabawa don samun kasuwa amma ta boye don sun san cewa al’ummar larabawan ba za su saya ba matukar dai suka fahimci cewa daga haramtacciyar kasar Isra'ila suke. Hanyoyin da aka bi wajen shiga da wadannan kayayyaki kuwa sun hada da kin rubuta cewa gurin da kayayyakin suka fito, ko kuma su yi amfani da sunayen wasu kamfanoni na daban wajen shigar da kayayyakin don badda kama.

Yanzu kuma bari mu yi dubi cikin kadan daga cikin kamfanonin kere-keren da suke da alaka ta kut da kut da yahuwan.

 

S/N

Sunan Kamfani

Kasa

Ayyukan Kamfanin

1

AAI

Amurka

Kamfani ne na kera jiragen sama da babu matuki a cikinsu da ke da alaka ta kut da kut da haramtacciyar kasar Isra'ila.

2

Aerostar

Romaniyya

Kamfani ne na kera jiragen sama da ya zuwa yanzu ya kulla wasu yarjejeniyoyi na aiki tare da haramtacciyar kasar Isra'ila.

3

Abian

Romaniyya

Kamfani ne na kera jiragen sama da ke da alaka da haramtacciyar kasar Isra'ila.

4

Aol

Amurka

Sanannen kamfani ne na harkar na’ura mai kwakwalwa (Komfuta) da ke da alaka ta kut da kut da kamfanonin sadarwa da leken asiri na haramtacciyar kasar Isra'ila da manyan yahudawan da suke zaune a Amurka, wanda a shekara ta 2000 ya karbi nauyin gudanar da sanannen kamfanin nan na sadarwa na Amurka wato Time Warner, da ke shirya fina-finai da dai sauransu.

5

Berier

Rasha

Kamfani ne na kera jiragen sama musamman ma dai jiragen saman da suke sauka cikin ruwa. Shi dai wannan kamfani ya kulla yarjejeniyoyi da dama da haramtacciyar kasar Isra’ila.

6

Boeing

Amurka

Kamfani ne na kera jiragen saman fasinja da na yaki da ke da alaka da masana’antun soji da na fararen hula na Isra’ila

7

Breeze Wireless Comm

Isra’ila

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren hanyar sadarwa ta Internet.

8

Cargo Conbersion

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukan canza jiragen sama kiran Boeing 747 zuwa jiragen diban kaya da ke da alaka da kera jiragen haramtacciyar kasar Isra'ila.

9

Cheng Du

China

Kamfanin kera jiragen sama ne da ke da alaka da kera kayayyakin sojin Isra’ila.

10

Commerce

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren kasuwanci kayayyakin lantarki.

11

Compu Mentor

Amurka

Cibiya ce da take taimakawa cibiyoyin yahudawa da ilmummuka na fasaha.

12

Core Software Technology

Amurka

Kamfani ne na tsara yadda ake kera jirage da ke da alaka da yahudawa.

13

Eci Telecom

Isra’ila

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren kayayyakin sadarwa.

14

EFW

Amurka

Kamfani ne da ke kasuwancin kayayyakin lantarki na soji mallakan wani kamfani na yahudawa.

15

Egg Head

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a bangaren kayayyakin lantarki.

16

Euralair Industries

Faransa

Kamfani ne na kula da kiyaye jiragen sama da ke da alaka da kere-keren jiragen sama haramtacciyar kasar Isra'ila.

 

17

Fairchild Dornier

Amurka da Jamus

Kamfani da ke gudanar da ayyukansa wajen sana'anta jiragen sama da ke da alaka ta kut da kut da kamfanin kera jiragen sama na Isra'ila.

18

Galady Aerospace

Amurka da Isra'ila

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa sayar da jiragen saman da Isra'ila ta kera, da ke da kasuwa hatta a kasashen larabawa.

19

Technimage

Isra'ila

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa a fina-finan cartoon na internet.

20

Turkish Aerospace Industries

Turkiyya

Kamfani ne na da ke gudanar da ayyukansa a bangare kera jiragen sama da ke da alaka da kamfanin kera jiragen sama na Isra'ila.

21

General Dynamics

Amurka

Kamfani ne da ke kera kayayyakin yaki na soji da ke da kwantaragi daban-daban da Isra'ila.

22

Kellstrom

Amurka

Kamfani ne da ke gudanar da ayyukansa wajen kula da kare jiragen sama da ke da alaka da Isra'ila.

23

Liberate Technologies

Amurka

Kamfani ne na yahudawa da ke gudanar da ayyukansa a bangaren shirye-shiryen talabijin.

24

Kamob

Rasha

Kamfani ne na kera manyan motocin yaki da ke da alaka da yahudawa.

25

Pison

Ingila

Kamfani ne da ke kera kananan kwamfutoci da ke karkashin kulawar manyan masu kudin yahudawa.

26

Andre

Faransa

Kamfani na yin takalmi da ke samun goyon bayan masu kudin yahudawa.

 

Wadannan dai kadan kenan daga cikin kamfanoni da masa'antu na kere-kere da suke da alaka ta kut da kut da yahudawan duniya ko kuma ma mallaka ne na yahudawan.

To baya ga wadannan kamfuna, akwai kuma wasu kamfuna da suke mu'amala da filaye da kuma wadanda suke sana'anta tufafi da dai sauran abubuwan bukatuwa irinsu turare da dai sauransul, wadanda su ma dai ko na yahudawa din ne ko kuma na wasu mutane ne da suka damfaru da yahudawan wajen ci gaban ayyukansu da kare manufofi da burace-buracen yahudawa.

Yanzu bari mu ga kadan daga cikin wadannan kamfanoni:

 

S/N

Sunan Kamfani

Kasa

Ayyukan Kamfanin

1

Barrick Gold

Kanada

Kamfani ne na saya da kuma sayar da kayayyaki.

2

Bently Health Care

Amurka

Cibiya ce ta wasu asibitoci da suka maganin cututtukan Sankara da kuma ciwon kanjamau ko kuma AIDS.

3

Burger King

Amurka

Wani kamfani ne mallakan yahudawa da ke shirya abinci. Shi dai wannan kamfani yana da hannu da kuma gagarumar gudummawa wajen gina matsugunan yahudawa 'yan share guri zauna a yankunan Palastinawa da aka mamaye.

4

Isreal Diamond International

Isra'ila

Kamfani ne da ya shahara wajen harkar lu'u-lu'u da a shekarun bayan nan ya kulla wata yarjejeniya ta kasuwanci lu'u-lu'un da kasar Kongo.

5

Lebi Strauss

Amurka

Shahararren kamfani ne na tufafi da ke dinka wandunan jeans da ke da kasuwa a kasashe daban-daban na duniya

6

Mac Donald

Amurka

Wasu silsila ne na shagunan sayar da abinci da yahudawa suke gudanar da shi wanda kuma yake da rassa a kasashe daban-daban.

7