Falalar Sallar Juma’a (Ladar Sallar Juma'a)
- Details
- Published Date
- Written by Muhd Awwal Bauchi
- Category: Hadisai
- Hits: 5436
Manzon Allah (s.a.w.a) Ya ce:
ان لكم في كل جمعة حجة و عمرة فالحجة الهجيرة للجمعة و العمرة انتظار العصر بعد الجمعة ؛
"Lalle a kowace ranar Juma’a, kuna da (ladar) aikin Hajji da Umra. Hajjinku shi ne hanzari zuwa sallar Juma’a, sannan Umrarku kuwa ita ce zaman dakon sallar La’asar bayan sallar Juma’a”.
(Kanzul Ummal, juzu'i na 7, shafi na 737, hadisi na 21173.)
Juma’@ Kareem