Falalar Sallar Juma’a (Rage Tsoro Da Damuwar Kiyawa)
- Details
- Published Date
- Written by Muhd Awwal Bauchi
- Category: Hadisai
- Hits: 2227
Manzon Allah (s.a.w.a) Ya ce:
"A duk lokacin da wani mumini ya kama hanyar tafiya sallar Juma’a, Allah Madaukakin Sarki zai rage masa tsoro da damuwar ranar Kiyama da kuma shiryar da shi zuwa ga Aljanna".
(Wasa'il al-Shia, juzu'i na 7, Riwaya ta 9390.)
Juma’@ Kareem