A+ R A-
05 December 2021

Juyayin Shahadar Fatima (a.s) A Gidan Jagora Cikin Hotuna

A ranar Alhamis 11 ga watan Aprilun 2013 aka fara gudanar da bukukuwan juyayin ranar shahadar ‘yar Manzon Allah, Fatima al-Zahra (a.s) a Husainiyar Imam Khumaini (r.a) da ke gidan Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei wanda zai dauki kwanaki biyar ana yi.

Abin da ke biye hotunan da aka dauka a yayin juyayin ne kamar yadda muka samo su daga shafin Jagora din www.khamenei.ir:

1. Hotunan Ranar Farko:

2. Hotunan Rana Ta Biyu:

3. Hotunan Rana Ta Uku:

4. Hotunan Rana Ta Hudu:

5. Hotunan Rana Ta Biyar: