A+ R A-
01 July 2022

Labarai Da Sharhin Su

Sabon Shirin Amurka Na Nuna Damuwa Kan Shirin Makamai Masu Linzami Da Jirage Marasa Matuƙa na Iran

Written By Muhd Awwal Bauchi on Tuesday, 03 August 2021 15:59
Sabon Shirin Amurka Na Nuna Damuwa Kan Shirin Makamai Masu Linzami Da Jirage Marasa Matuƙa na Iran

Jaridar World Street Journal ta Amurka ta ba da labarin cewa Amurka tana shirin sanya sabbin takunkumi wa Iran saboda irin ƙarfi da ƙwarewar da ƙasar take da ita a...

Ziyarar Macron Labanon Da Kokarin Mai Da Hizbullah Saniyar Ware

Written By Muhd Awwal Bauchi on Wednesday, 02 September 2020 05:49
Ziyarar Macron Labanon Da Kokarin Mai Da Hizbullah Saniyar Ware

A daren shekaran jiya Talata ce dai shugaban ƙasar Faransa, Emmanuel Macron ya sake dawowa ƙasar Labanon, kamar yadda yayi alƙawari bayan ziyararsa ta farko bayan faruwar fashewar sinadaran da...

Кulla Alaƙar UAE Da ‘Isra’ila’.. Кoƙarin Samun Tasiri A Кasashen Larabawa Ko Barazana Ga Iran?...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Tuesday, 18 August 2020 21:04
Кulla Alaƙar UAE Da ‘Isra’ila’.. Кoƙarin Samun Tasiri A Кasashen Larabawa Ko Barazana Ga Iran?...

Tun dai bayan ga aka sanar da ƙulla alaƙa, a fili, tsakanin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a ranar Juma’ar da ta gabata ya zuwa yanzu ake ci gaba da tofin Allah...

Mece Ce Manufar Tarzomar Da Ke Faruwa A Labanon?

Written By Muhd Awwal Bauchi on Monday, 10 August 2020 12:05
Mece Ce Manufar Tarzomar Da Ke Faruwa A Labanon?

A daidai lokacin da hankulan yawancin al’ummar ƙasar Labanon suka koma ga batun fashewar da ta faru a tashar bakin ruwan Beirut da kuma gano musabbabin hakan da kuma hukunta...

Fashewar Sinadarai A Labanon...Ko Tarihi Na Shirin Maimaita Kansa Ne?

Written By Muhd Awwal Bauchi on Thursday, 06 August 2020 08:27
Fashewar Sinadarai A Labanon...Ko Tarihi Na Shirin Maimaita Kansa Ne?

A halin yanzu dai dukkanin idanuwa sun koma ƙasar Labanon sakamakon fashewar da ta faru a tashar bakin ruwa ta Beirut, babban birnin ƙasar, wacce ta yi sanadiyyar mutuwa da...

Ɗaruruwan Mutane Sun Mutu Da Kuma Jikkata Biyo Bayan Fashewar Da Ta Faru A Tashar Bakin Ruwan Beirut...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Thursday, 06 August 2020 08:24
Ɗaruruwan Mutane Sun Mutu Da Kuma Jikkata Biyo Bayan Fashewar Da Ta Faru A Tashar Bakin Ruwan Beirut...

Rahotanni daga ƙasar Labanon sun bayyana cewar ɗaruruwan mutane ne suka mutu da kuma samun raunuka sakamakon fashewar wasu sinadarori a babbar tashar ruwan birnin Beirut, babban birnin ƙasar a...

Yadda ‘Isra’ila’ Ta Faɗa “Tarkon Tsaka Mai Wuyar Iran Da Hizbullah”

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 02 August 2020 19:45
Yadda ‘Isra’ila’ Ta Faɗa “Tarkon Tsaka Mai Wuyar Iran Da Hizbullah”

Sakamakon ci gaba da zaman ɗar-ɗar ɗin da ke faruwa a Isra’ila musamman kan iyakanta da ƙasar Labanon, sanannen shafin watsa labaran nan na Amurka, Business Insider yayi ƙarin haske...

Iran Ta Kama Shugaban Wata Кungiyar Ta’addanci Mai Hatsarin Gaske Da Ke Da Helkwata A Amurka

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 01 August 2020 10:59
Iran Ta Kama Shugaban Wata Кungiyar Ta’addanci Mai Hatsarin Gaske Da Ke Da Helkwata A Amurka

Ma’aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri ta Iran ta sanar da samun gagarumar nasara a kan wata ƙungiyar ta’addanci mai helkwata a Amurka wacce kuma cikin ‘yan shekarun...

Kamfanin Twitter Ya Yi Watsi Da Buƙatar Isra’ila Na Cire Saƙonnin Jagora Imam Khamenei

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 01 August 2020 02:54
Kamfanin Twitter Ya Yi Watsi Da Buƙatar Isra’ila Na Cire Saƙonnin Jagora Imam Khamenei

Shugabannin kamfanin sada zumunta na Twitter yayi watsi da buƙatar da ‘Isra’ila’ ta gabatar masa na ya cire ko kuma ya daina wallafa saƙonnin da ofishin Jagoran juyin juya halin...

Dakarun IRGC Za Su Ɗau Dukkan Matakan Da Suka Dace Wajen Kare Manufofin Iran

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 01 August 2020 02:51
Dakarun IRGC Za Su Ɗau Dukkan Matakan Da Suka Dace Wajen Kare Manufofin Iran

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na ƙasar Iran (IRGC) sun bayyana cewar ba su taɓa yin ƙasa a gwuiwa wajen kare nasarorin da juyin juya halin Musulunci ya samu...

Labaran Maraja'ai (h)

Ayatullah Sistani Ya Ki Amincewa A Fita Waje Da Matarsa Don Shan Magani

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 26 May 2019 13:12
Ayatullah Sistani Ya Ki Amincewa A Fita Waje Da Matarsa Don Shan Magani

Wasu majiyoyi na kusa da babban marja’in duniyar Shi’a a kasar Iraki, Ayatullah Sayyid Ali Sistani, sun bayyana cewar Ayatullahi Sistanin ya ki amincewa da...

Ayat. M. Shirazi: Akidar Takfiriyya Ta Shafa Wa Musulunci Kashin Kaji A Lokacin ...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 23 November 2014 19:00
Ayat. M. Shirazi: Akidar Takfiriyya Ta Shafa Wa Musulunci Kashin Kaji A Lokacin ...

Ayatullah al-Uzma Sheikh Nasir Makarem Shirazi, daya daga cikin manyan maraja’an duniyar Shi’a da ke birnin Qum na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar...

Sakon Ayatullah Makarem Shirazi Ga Paparoma Francis, Shugaban Mabiya Darikar Kat...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Sunday, 16 November 2014 13:22
Sakon Ayatullah Makarem Shirazi Ga Paparoma Francis, Shugaban Mabiya Darikar Kat...

Mai Girma Paparoma Francis – Shugaban ‘Yan Darikar Katolika Ta Duniya Bayan sallama da gaisuwa: A baya-bayan nan wasu jami’an fadar Vatican sun bukaci malaman duniyar musulmi...

Maraja’ai Da Malaman Addini Na Iran Sun Ja Kunnen Saudiyya Kan Zartar Da Hukumci...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:33
Maraja’ai Da Malaman Addini Na Iran Sun Ja Kunnen Saudiyya Kan Zartar Da Hukumci...

Manyan maraja’ai da sauran malaman addini na kasar Iran na ci gaba da tofin Allah tsine ga kasar Saudiyya dangane da hukuncin zalunci da wata...

Na’ibin Shugaba Majalisar Koli Ta ‘Yan Shi’an Labanon Ya Bukaci A Sako Sheikh a...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:29
Na’ibin Shugaba Majalisar Koli Ta ‘Yan Shi’an Labanon Ya Bukaci  A Sako Sheikh a...

Mataimakin shugaban majalisar koli ta ‘yan Shi’an kasar Labanon Sheikh Abdul’amir Qabalan ya kirayi malaman duniyar musulmi da su yunkura da kuma yin dukkanin abin...

Ayatullah Mudarrisi Yayi Kakkausar Suka Ga Hukumcin Zaluncin Da Saudiyya Ta Yank...

Written By Muhd Awwal Bauchi on Saturday, 18 October 2014 19:25
Ayatullah Mudarrisi Yayi Kakkausar Suka Ga Hukumcin Zaluncin Da Saudiyya Ta Yank...

Ayatullah Sayyid Muhammad Taqi al-Mudarrisi, daya daga cikin maraja’an Shi’a da ke kasar Iraki yayi Allah wadai da hukuncin zaluncin da gwamnatin Saudiyya ta yanke...

Ashura

Takaitaccen Bayani K...
Shafin Jagora Imam K...
Shafin Elwahabiya
Nemo Mu A Facebook